Rom 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba kuwa duk su ne 'ya'yan Ibrahim ba, wai don suna zuriyarsa. Amma an ce, “Ta wurin Ishaku ne za a lasafta zuriyarka.”

Rom 9

Rom 9:1-16