Rom 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A game da Isra'ila Ishaya ma ya ɗaga murya ya ce, “Ko da yake yawan Isra'ilawa ya kai kamar yashin teku, duk da haka kaɗan ne za su sami ceto.

Rom 9

Rom 9:20-30