Rom 9:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, maginin tukwane ba ya iko da yumɓu, ya gina wata domin aiki mai martaba, wata kuma don kasasshen aiki, duk daga curi ɗaya?

Rom 9

Rom 9:16-22