Rom 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don a Nassi an ce da Fir'auna, “Na girmama ka ne musamman, domin in nuna ikona a kanka, domin kuma a sanar da sunana a duniya duka.”

Rom 9

Rom 9:14-19