Rom 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don ƙwallafa rai ga al'amuran halin mutuntaka gāba ne da Allah, gama ba ya bin Shari'ar Allah, ba kuwa zai iya ba.

Rom 8

Rom 8:1-8