Rom 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka'idar nan ta Ruhu mai ba da rai da yake ga Almasihu Yesu ta 'yanta ni daga ka'idar zunubi da ta mutuwa.

Rom 8

Rom 8:1-4