Rom 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ruhun da kuka samu ba na bauta ba ne, har da za ku koma zaman tsoro. A'a, na zaman 'ya'ya ne, har muna kira, “Ya Abba! Uba!”

Rom 8

Rom 8:8-18