Rom 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka, 'yan'uwa, kun ga halin mutuntaka ba shi da wani hakki a kanmu har da za mu yi zamansa.

Rom 8

Rom 8:4-20