Rom 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma zunubi, da ya sami ƙofa ta hanyar umarni, sai ya haddasa ƙyashi iri iri a zuciyata. Gama da ba domin shari'a ba, da zunubi ba shi da wani tasiri.

Rom 7

Rom 7:7-10