Rom 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma 'yan'uwana, kun zama matattu ga Shari'a, ta wurin jikin Almasihu, domin ku zama mallakar wani, wato, wanda aka tashe shi daga matattu, domin mu ba da amfani ga Allah.

Rom 7

Rom 7:1-5