Rom 7:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ina ganin wata ka'ida dabam a gaɓoɓina, wadda take yaƙi da ka'idar da hankalina ya ɗauka, har tana mai da ni bawan ƙa'idar nan ta zunubi wadda take zaune a gaɓoɓina.

Rom 7

Rom 7:14-25