Rom 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, an binne mu da shi ke nan, ta wurin baftisma cikin mutuwarsa, domin kamar yadda aka ta da Almasihu daga matattu ta wurin É—aukakar Uba, haka mu ma mu yi zaman sabuwar rayuwa.

Rom 6

Rom 6:1-14