Rom 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ƙaƙa? Wato, sai mu yi zunubi don shari'a ba ta iko da mu, sai alherin Allah? A'a, ko kusa!

Rom 6

Rom 6:7-21