Rom 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ƙyar za a sami wanda zai ba da ransa, saboda mutum mai adalci, ko da yake watakila saboda mutum mai nagarta wani ma sai yă yi kasai da ransa.

Rom 5

Rom 5:2-16