Rom 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, kamar yadda zunubi ya shigo duniya ta dalilin mutum ɗaya, zunubi kuwa shi ya jawo mutuwa, ta haka mutuwa ta zama gādo ga kowa, don kowa ya yi zunubi.

Rom 5

Rom 5:8-13