Rom 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In dai masu bin Shari'a su ne magāda, ashe, bangaskiya ta zama banza ke nan, alkawarin nan kuma ya wofinta,

Rom 4

Rom 4:12-19