Rom 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ƙaƙa? Mu Yahudawa mun fi sauran ne? A'a, ko kaɗan! Don dā ma mun ɗora wa Yahudawa da al'ummai laifi, cewa dukkansu zunubi yana iko da su.

Rom 3

Rom 3:6-19