Rom 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa, a dalilin ƙaryata, gaskiyar Allah ta ƙara bayyana, har aka kara ɗaukaka shi, to, don me har yanzu ake hukunta ni a kan ni mai zunubi ne?

Rom 3

Rom 3:6-12