Rom 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa rashin adalcinmu shi ne yake nuna adalcin Allah a fili, me za mu ce? in Allah ya hore mu, ya yi rashin adalci ke nan? (Misali nake yi kawai.)

Rom 3

Rom 3:1-9