Rom 3:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

tun da yake Allah ɗaya ne, zai kuwa kuɓutar da masu kaciya ta wurin bangaskiya, marasa kaciya ma ta wannan bangaskiya.

Rom 3

Rom 3:25-31