Rom 3:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina kuma fariyarmu ta shiga? Ina kuwa! Ta wace hanya aka kawar da ita? Ta aikin lada? A'a, sai dai ta hanyar bangaskiya.

Rom 3

Rom 3:21-31