Rom 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ta wurin alherin da Allah ya yi musu kyauta, sun sami kuɓuta ta wurin fansar da Almasihu Yesu ya yi.

Rom 3

Rom 3:14-30