Rom 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai kuwa, akwai ƙwarai, ta kowace hanya. Da farko dai, Yahudawa su ne aka amince wa a game da zantuttukan Allah.

Rom 3

Rom 3:1-7