Rom 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk sun bauɗe, sun zama marasa amfani baki ɗaya,Babu wani mai aiki nagari, babu kam, ko da guda ɗaya.”

Rom 3

Rom 3:4-19