Rom 2:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, wanda rashin kaciya al'adarsa ce, ga shi kuwa, yana bin Shari'ar daidai, ba sai yă kāshe ka ba, kai da kake da Shari'a a rubuce da kuma kaciya, amma kana keta Shari'ar?

Rom 2

Rom 2:21-29