Rom 2:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle yin kaciya yana da amfani, in dai kana bin Shari'ar. Amma in kai mai keta shari'ar ne, kaciyarka ba a bakin kome take ba.

Rom 2

Rom 2:15-28