Rom 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ba kowa hakkinsa, masu haraji, harajinsu, masu kuɗin fito, kuɗinsu na fito, waɗanda suka cancanci ladabi, ladabi, waɗanda suka cancanci girmamawa, girmamawa.

Rom 13

Rom 13:1-14