Rom 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuma, kun dai san irin zamanin da muke a ciki, ai, lokaci ya riga ya yi da za ku farka daga barci. Gama yanzu mun fi kusa da ceton nan namu a kan sa'ad da muka fara ba da gaskiya.

Rom 13

Rom 13:5-12