Rom 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake muna da baiwa iri iri, gwargwadon alherin da aka yi mana, to, sai mu yi amfani da su. In ta annabci ce, sai mu yi amfani da ita gwargwadon bangaskiyarmu,

Rom 12

Rom 12:1-10