Rom 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Albarkacin alherin da aka yi mini ina yi wa kowannenku gargaɗi kada ya ɗauki kansa fiye da yadda ya kamata, sai dai ya san kansa, gwargwadon bangaskiyar da Allah ya ba shi.

Rom 12

Rom 12:1-10