Rom 12:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ma “in maƙiyinka yana jin yunwa, sai ka ci da shi. In yana jin ƙishirwa, ka shayar da shi. Don ta haka ne za ka tula garwashin wuta a kansa.”

Rom 12

Rom 12:17-21