Rom 12:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi zaman lafiya da juna. Kada ku nuna alfarma, sai dai ku miƙa kanku ga aikata ayyukan tawali'u. Kada ku aza kanku masu hikima ne.

Rom 12

Rom 12:12-21