Rom 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yadda yake a rubuce cewa,“Allah ya toshe musu basira,Ya ba su ido, ba na gani ba,Da kuma kunne, ba na ji ba,Har ya zuwa yau.”

Rom 11

Rom 11:1-15