Rom 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa na alheri ne, ba sauran cewa ya dogara ga aikin lada ke nan. In ba haka ba, ashe, alheri ba alheri ba ne kuma.

Rom 11

Rom 11:1-8