Rom 11:35-36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

35. “Wa kyauta ta shiga tsakaninsu da Allah, ya fara bayarwa,Har da za a sāka masa?”

36. Ai, daga gare shi ne, ta wurinsa kuma, dukkan abubuwa suke, shi ne kuma makomarsu. Ɗaukaka tă tabbata a gare shi har abada. Amin.

Rom 11