Rom 11:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zurfin hikimar Allah da na saninsa da rashin iyaka suke! Hukunce-hukuncensa sun fi gaban bincikewa, hanyoyinsa kuma sun fi gaban bin diddigi!

Rom 11

Rom 11:29-36