Rom 11:29-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. Domin baiwar Allah da kiransa ba sa tashi.

30. Kamar yadda kuka ƙi bin Allah a dā, amma a yanzu aka yi muku jinƙai saboda rashin biyayyarsu,

31. haka su ma da suke marasa biyayya a yanzu, yanzu a yi musu jinƙai kamar yadda aka yi muku.

Rom 11