Rom 11:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A game da bishara kuma, maƙiyan Allah ne su, domin amfaninku ne kuwa. Amma a game da zaɓen Allah, su ƙaunatattunsa ne, albarkacin kakannin kakanninsu.

Rom 11

Rom 11:26-33