Rom 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika haka ne, amma saboda rashin bangaskiyarsu ne aka sare su, kai kuwa saboda bangaskiyarka ne kake kafe. Kada fa ka nuna alfarma, sai dai ka ji tsoron Allah.

Rom 11

Rom 11:11-30