Rom 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina tambaya. Wato, Allah ya juya wa jama'arsa baya ke nan? A'a, ko kusa! Ai, ni ma da kaina Ba'isra'ile ne, zuriyar Ibrahim, na kabilar Biliyaminu.

Rom 11

Rom 11:1-6