Rom 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma me Nassi ya ce? “Maganar, ai, tana kusa da kai, tana ma a bakinka, da kuma a cikin zuciyarka.” Ita ce maganar bangaskiya da muke wa'azi.

Rom 10

Rom 10:3-14