Rom 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma, a game da samun adalcin Allah wanda yake ta wurin bangaskiya ya ce, Kada ka ce a ranka, “Wa zai hau zuwa sama?” Wato, yă sauko da Almasihu.

Rom 10

Rom 10:1-15