Ishayan kuma ya fito gabagaɗi ƙwarai ya ce,“Waɗanda ba su neme ni ba, su suka same ni.Na bayyana kuma ga waɗanda ba su taɓa neman sanina ba.”