Rom 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ina tambaya. Ba su ji jawabin ba ne? Hakika sun ji.“Muryarsu ta gama duniya duka,Maganarsu kuma ta kai har bangon duniya.”

Rom 10

Rom 10:17-21