Rom 10:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ƙaƙa kuma za su yi wa'azi, in ba aikarsu aka yi ba? Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Yaya zai kasance a isowar masu kawo bishara!”

Rom 10

Rom 10:14-21