Rom 10:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ba wani bambanci a tsakanin Bayahude da Ba'al'umme. Ubangijin nan ɗaya shi ne Ubangijin kowa, mayalwacin baiwa ne kuma ga dukkan masu addu'a a gare shi.

Rom 10

Rom 10:2-18