Rom 1:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

saboda sun sauya gaskiyar Allah da ƙarya, har yi wa halitta ibada, sun kuma bauta mata, sun ƙi su yi wa Mahalicci, shi wanda yabo ya tabbata a gare shi har abada. Amin.

Rom 1

Rom 1:18-30