Rom 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun sauya ɗaukakar Allah marar mutuwa da misalin siffar mutum mai mutuwa, da ta tsuntsaye, da ta dabbobi, da kuma ta masu jan ciki.

Rom 1

Rom 1:13-24