Rom 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin abin da za a iya sani a game da Allah a bayyane yake a gare su, gama Allah ne ya bayyana musu shi.

Rom 1

Rom 1:15-20