Rom 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina so ku sani 'yan'uwa, na sha ɗaura niyyar zuwa wurinku, ko da yake har yanzu ba a yardar mini ba, domin ku ma in sami amfani a gare ku, kamar yadda na samu a cikin al'ummai.

Rom 1

Rom 1:7-22